Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.
Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu.
If you choose to receive push notifications, a unique identifier relating to your device and your location data will be stored by ZenoMedia on behalf of the BBC to provide you with the service, allow advertising to be served within the app [and for processing payments].
Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.
Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings).